Isa ga babban shafi
Nijar

An tarwatsa mayakan Boko Haram a Nijar

An yi nasarar tarwatsa mayakan kungiyar Boko Haram da ke tayar da hankali, ta hanyar kai munanan hare hare da suka yi sanadiyar mutuwar mutane da dama a yankin kudu maso gabashin Jamhuriyar Niger.

Wani sansanin 'yan gudun hijra da ke Nijar.
Wani sansanin 'yan gudun hijra da ke Nijar.
Talla

An kadammar da farmakin ne kan mayakan da tun cikin shekarar 2015 suka soma kai hare-haren, kamar yadda ministan cikin gidan kasar ta Niger Bazoum Mohamed, ya sanar.

Daukar wannan matakin ya biyo bayan babban kutse da dakarun Nigeriya suka yi a dajin Sambisa inda suka tarwatsa sansanin karshe da ya rage a hannun mayakan na Boko Haram.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.