Isa ga babban shafi
Najeriya-Boko Haram

An kai harin kunar bakin wake a kasuwar Maiduguri

Yan sanda a jahar Borno sun tabbatar da mutuwar mutum guda bayan tagwayen hare-haren da wasu ‘yan mata biyu suka kai a kasuwar Maiduguri.

Kasuwar da 'yan mata biyu suka kai tagwayen hare-haren bam a Maiduguri.
Kasuwar da 'yan mata biyu suka kai tagwayen hare-haren bam a Maiduguri.
Talla

‘Yan sandan jahar Borno sun ce ‘yan matan biyu da suka kai harin sun mutu tare da mutum guda, yayin da wasu 18 suka jikkata.

Wannan na zuwa ne kwanaki biyu bayan kazamin harin da kungiyar Boko Haram ta kai a Madagali dake Jihar Adamawa a arewa maso gabashin Najeriyan.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.