Isa ga babban shafi
Najeriya-Boko Haram

An Cafke 'yan Kunar bakin wake a Maiduguri

Jami’an Sojin Najeriya sun yi nasarar kashe wasu mata biyu ‘yan kunar bakin wake kwanaki bayan kazamin harin da ya halalka Masallata 25.

Rundunar Sojin Najeriya dake yaki da Boko Haram
Rundunar Sojin Najeriya dake yaki da Boko Haram AFP PHOTO/HO/NIGERIAN ARMY
Talla

Rahotanni sun ce wasu ‘yan kato da gora ne suka gano ‘yan matan biyu daren a unguwar Molai inda suka shaidawa sojojin da ke aiki wurin.

Bayani sun ce lokacin da sojojin suka haska su da tocila dan neman bayani, sai dayar ta ta da bam yayin da ta biyu ta gudu.

Sojojin da ‘yan kato da gora sun bita daga bisani inda suka iske ta inda ta buya, kuma suka harbe ta.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.