Isa ga babban shafi
Najeriya

PDP na bukatar ganin an dage zaben Gwamnan jihar Ondo

A Najeriya, gobe Asabar 26 ga watan Nuwamba, za’a gudanar da Zaben gwamnan jihar Ondo kamar yadda aka tsara, duk da kiraye kirayen jam’iyyar adawa ta PDP na ganin an dage wannan zabe a kasar.

Sabon katin dindin na hukumar Zabe a Najeriya
Sabon katin dindin na hukumar Zabe a Najeriya Channels tv
Talla

A bangarenta hukumar shirya zaben Najeriya, INEC, ta sanar da kammala shirin tabbatar da an gudanar da zaben ba tare da samun matsala ba.
Kakakin hukumar zaben Nick Dazang, ya ce tuni aka tantance ingancin duk wata na’ura da za’a yi amfani da ita wajen zaben.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.