Isa ga babban shafi
Najeriya

Ana matsalar Karancin Fetir a Najeriya

Matsalar Karancin Man Fetir na ci gaba da zafafa a Najeriya inda matsalar yanzu haka ta shafi garin Lagos cibiyar kasuwancin kasar bayan kwashe makwanni ana fama da matsalar a yankin arewaci. Yanzu haka al'ummar kasar suna sayen Man ne da tsada daga 'Yan bunburutu da ke sayar da man a bayan fage. Nasirudden Muhammad ya zagaya don duba yadda girman matsalar ta ke a garin Lagos, kuma ya aiko da Rahoto.

Gidan sayar Mai na Kamfanin Total
Gidan sayar Mai na Kamfanin Total AFP / W. Y. Maniengui
Talla

03:14

Rahoto: Ana matsalar Karancin Fetir a Najeriya

Nasiruddeen Mohammed

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.