Isa ga babban shafi
Najeriya

An cafke matasan da suka kashe wata yarinya a Jos

Rundunar ‘Yan sandan jihar Filato ta cafke wasu matasa da suka kashe wata Yarinya ‘yar shekara goma sha daya a wata Unguwa da ake kira Filin sukuwa a garin Jos bayan sun cire mata idanu. Yanzu haka an gurfanar da su a gaban babbar Kotu ta shida a garin Jos. Muhammad Tasiu zakari ya aiko da Rahoto.

Shingen binciken jami'an tsaro a Jahar Filato Najeriya
Shingen binciken jami'an tsaro a Jahar Filato Najeriya ktravula.com
Talla

02:57

Rahoto: An cafke matasan da suka kashe wata yarinya a Jos

Muhammad Tasiu Zakari

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.