Isa ga babban shafi
Najeriya

Barakar da aka samu a jami'yar PDP mai mulki a Najeriya

Bisa dukkan alamu barakar da ake samu a cikin Jam’iyar PDP mai mulkin Najeriya na dada girma, inda jiya wasu ‘ya’yanta a karkashin Gwamnoni takwas suka shure takalman su, suka kuma fice daga wajen taron ta na kasa, inda suka sanar da korar shugabanin Jam’iyar a karkashin Bamanga Tukur kamar yadda za ku ji a wannan rahoto da wakilinmu daga Abuja Kabir Yusuf ya aiko mana.

Tutar jama'iyar PDP mai mulki a Najeriya
Tutar jama'iyar PDP mai mulki a Najeriya
Talla

01:07

Barakar da aka samu a jami'yar PDP mai mulki a Najeriya

Kabir Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.