Isa ga babban shafi
AIDS / SIDA

Rahoto kan ranar yaki da cutar Aids ko Sida

A yayin ake bukin ranar yaki da cutar Aids ko Sida da ke karya garkuwar jikin dan adam, hukumar  da ke yaki da wannan annobar a duniya watau UNAIDS, na bayyana takaici  dangane da wariya da ake nunawa masu dauke da kwayar cutar, lamarin da masana ke cewa yana kawo nakasu a yakin da ake yi don kawar da cutar shekaru 40 da bayyanar ta a doron kasa. Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraron rahoton Shehu Saulawa daga Bauchin Najeriya.

Ma'aikatan kiwon lafiya sannye da alamar yaki da cutar Aids ko Sida.
Ma'aikatan kiwon lafiya sannye da alamar yaki da cutar Aids ko Sida. © iStock/michaeljung
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.