Isa ga babban shafi
ebola

Ebola ta sake kama 'Yar Birtaniya

Rahotanni daga birnin Landan sun ce ma’aikaciyar lafiyar kasar da ta warke daga cutar Ebola a yanzu haka tana can tana fama da matsanancin rashin lafiya saboda sake dawowar cutar.

Pauline Cafferkey
Pauline Cafferkey independent.co.uk
Talla

Masana kiwon lafiya na cewar dawowar cutar a jikin Pauline Cafferky ita ce ta biyu bayan wani likita dan kasar Amurka Ian Crozier.

Makwanni biyu da suka wuce Pauline ta isa fadar Birtaniya inda ta karbi kyautar jarumtaka daga hannun matar Firaminsita David Cameron, wato Samantha.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.