Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Yadda rubutun "Chatting" ke haifar da faduwar dalibai a jarabawa

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimin hasken rayuwa ya tattauna na ne akan byadda ci gaba a fannin sadawar ta zamani da ya kama daga yin amfani da shafukan sada zumunta na facebook zuwa wasu na’urorin sadarwa kamar su wayar salula kimiyyar wayar salula kan gurbata ilimin harshen turancin dalibai na sakandare harma da wasu na makarantun gaba da sakandare, inda a wasu lokuta sukan kai su ga faduwarsu jarabawa.

Wani yana rubuta sako ta wayar salula
Wani yana rubuta sako ta wayar salula ©Reuters.
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.