Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Matsalar Ilimin 'yan mata a Najeriya

Wallafawa ranar:

A kwanakin baya, gwamnan babban bankin Najeriya, Sanusi Lamido Sanusi ya ce kashi 93 cikin dari na yara 'yan mata a arewacin kasar basu da ilimin zamanin da ya kai na makarantar Sakandare, wannan shine abin da shirin na wannan makon, da shine kashi na farko, zai duba.A kasance tare da Nasiruddeen Muhammad a cikin shirin, a kasance lafiya.

Wata yarinya dauke da jarkokin dibar ruwa a garin Bichi jahar Kano a Tarayyar Najeriya
Wata yarinya dauke da jarkokin dibar ruwa a garin Bichi jahar Kano a Tarayyar Najeriya REUTERS/Akintunde Akinleye
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.