Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Ilimi a Zamanin nan

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya yi nazari game da halin da Ilimi ya tsinci kan shi  a zamanin nan tare da yin la'akari da martabar ilimi a baya a kasashen Afrika musamman Najeriya da Nijar. Tsohon Shugaban Najeriya kuma Tsohon Malamin Makaranta Alhaji Shehu Shagari yace Ilimi shi ne tubalin rayuwa.

Tsohuwar Sakatariyar harakokin wajen Amurka Hillary Clinton tare da  Shehu Shagari da Yakubu Gowon Tsoffin shugabannin Najeriya
Tsohuwar Sakatariyar harakokin wajen Amurka Hillary Clinton tare da Shehu Shagari da Yakubu Gowon Tsoffin shugabannin Najeriya (photo : Reuters)
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.