Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Matsalar dakunan kwanan dalibai a jami'o'in Najeriya

Wallafawa ranar:

Tarayyar Najeriya na daya daga cikin kasashen dake da manyan jami'oi da karatu mai inganci a cikin kasahen Afrika ta Yamma inda take da jami'oi ko kuma makarantun gaba da sakandare har 114 kamar yadda kididdigar shekarar 2012 ta nuna. Haka kuma kashi 50 na jami'oin na da dalibai sama 30,000 inda bincike ke nuna cewa hukumomin jami'oin suka janye daga saka kudadensu a harkar gina dakunan dalibai na kwana. A kan wannan batu shirin na Ilmi Hasken Rayuwa ya tattauna tare da Hauwa Kabir.

Jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria a Tarayyar Najeriya
Jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria a Tarayyar Najeriya
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.