Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Matsalar Ilimin 'yan mata a arewacin Najeriya

Wallafawa ranar:

Cikin wannnan shirin, da shine zagaye na 2, kuma na karshe na matsalar ilimin 'yan mata a arewacin Najjeriya, Nasiruddeen Muhammad ya ci gaba da duba inda matsalar rashin tura 'yan matan zuwa makarantun da suka kai na Sakandare take.Kan yaran ne, ko iyayyen su, ko malaman makarantun ne, ko ma laifin na kan hukumomi ne? Sai a biyo mu don jin yadda lamarin yake.A yi saurare lafiya.

RFI Hauwa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.