Isa ga babban shafi
Colombiya

Yan Sandan Colombiya sun bankado hodar iblis nauyin sama da tonne biyu

Yan Sanda a kasar Colombiya, sun yi nasarar gano hodar ibilis mai nauyin sama da tonne biyu, wanda kudinsa ya kai Dala miliyan 65, da aka binne a wani daji.Yan Sandan sun ce, an gano hodar ce sanye a cikin ledodi 87, kuma suna zargin cewar, na kungiyar Rastrojos ce, mai dauke da makamai. 

Shugaban Colombiya Juan Manuel Santos
Shugaban Colombiya Juan Manuel Santos © Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.