Isa ga babban shafi
Colombiya

Gwamnatin Colombiya ta yi ruwan kan makaman 'yan tawaye

Gwamnatin kasar Colombia, ta ce dakarun ta, sun yi nasarar aman wuta kan masana’antar hada makaman, kungiyar Yan Tawayen FARC, inda ta kashe hudu daga cikin su.Sanarwar da Gwamnatin ta bayar, ta ce an kama wasu mata biyu a harin da aka kai Arauca, tare da kwace makamai da dama, da suka hada da tonne 300 na bama bamai. 

©Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.