Isa ga babban shafi
Somaliya

Dubban Somaliyawa sun ci gaba da tserewa fari

Majalisar Dinkin Duniya ta ce, tana fama da matsalolin kwararar 'yan kasar Somaliya dake barin kasar su, zuwa sansanin 'yan gudun hijira dake Kenya da Habasha, dan samun tallafin abinci, yayin da kananan yara ke ta mutuwa.Sakatare Janar na Majalisar, Ban Ki Moon, ya ce mutane miliyan 11 ke bukatar tallafin abinci a yankin Gabashin Afrika, sakamakon mummunar farin da ake fama da shi a Yankin.Ban ya ce, yanzu haka akwai mutane 11,000 a Habasha, 8,600 a Kenya dake sansanin 'yan gudun hijiran.

© Reuters/feisal Omar
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.