Isa ga babban shafi
Somaliya

Rashin abince ya tilaswa dubban mutane hijira daga Somaliya

Babban Jami’in kula da Yan gudun hijira na Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Gutheres, yace halin da kananan yara ke ciki, dangane da rashin abinci da kuma fari, ya wuce tunanin Bil Adama a kasashen Gabashin Afrika.Yayin da ya kai ziyara sansanin 'yan gudun hijira dake kasar Habasha, Gutheres ya ce kananan yara masu yawa suka rasa rayukansu, akan hanyar zuwa sansanin dan samun abinda zasu ci.Kungiyoyin Oxfam, Save the Children da kuma Red Cross sun kaddamar da gidauniya dan tallafawa mutane miliyan 12 dake fam ada rashin abinci a Gabashin Afrika. 

Stéphanie Braquehais/RFI
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.