Isa ga babban shafi

An nada sabon sarkin Ingila karon farko tun bayan shekaru 70

An gudanar da gagarumin bikin nadin Sarki Charles na III a wannan Asabar, inda  Arcbishop na Canterbury ya sanya masa kambin sarautar Ingila domin maye gadon mulki na marigayiya Sarauniya Elizabeth ta biyu, bikin da shi ne irinsa na farko cikin shekaru 70

Sabon Sarkin Birtaniya Charles
Sabon Sarkin Birtaniya Charles REUTERS - DYLAN MARTINEZ
Talla

Mahalartar bikin sun bige da sowa a yayin sanya masa kambin na zinari wanda aka samar a karni na 17

Wannan biki shi ne irinsa na farko tun bayan wanda aka yi a shekarar 1937 lokacin da aka nada mahaifiyarsa. 

Wannan gagarumin bikin ya samu gayyatar shugabannin kasashen duniya da kuma manya manyan ‘yan kasuwa da fitattun mutane sama da 2,300 wadanda yanzu haka ke birnin London domin halartar bikin. 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.