Isa ga babban shafi
aMURKA - CORONAVIRUS

An kori wasu likitocin Amurka saboda kin karbar rigakafin korona

Wasu ma’aikatan asibitin a kasar Amurka sun zabi kora daga bakin aikinsu mai makon ayi masu allaurar rigakafin annobar korona saboda shakku da suke da ita.

Ma'aikatan lafiya dake kula da annobar korona a kasar Faransa .
Ma'aikatan lafiya dake kula da annobar korona a kasar Faransa . © AFP/Bertrand Guay
Talla

Jennifer Bridges tana ƙaunar aikinta na jinya a Asibitin Methodist na Houston, inda ta yi aiki na tsawon shekaru takwas, amma ta zaɓi a kore ta maimakon yin allurar rigakafin COVID-19, ta yi imanin cewa allurar rigakafin ta fi barazana fiye da kwayar cutar.

Bridges na daya daga cikin ma'aikata kusan 150 da aka kora ko suka yi murabus maimakon amincewa da tsarin Methodist, dake zama na farko a Amurka da ya tilasta yin rigakafi.

Inda Kimanin wasu ma’aikata dubu 25,000 suka bi tsarin asibitin wajen karban allurar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.