Isa ga babban shafi
Asiya

Mutane sama da 50 ne suka mutu a wani harin Bam a Sri Lanka

Wasu bama-bamai da suka tashi a wasu gidajen kwana guda uku da aka sani da Otels da wasu mujami’un kasar Sri Lanka sun haddasa mutuwar mutane da dama a birnin Colombo na kasar Sri Lanka.

Daya daga cikin cocin da aka kai hari a Sri Lanka
Daya daga cikin cocin da aka kai hari a Sri Lanka REUTERS/Dinuka Liyanawatte
Talla

Wadanan hare-hare sun wakana ne a lokacin da kiristoci a Sri Lanka ke gudanar da addu’oIn su’, dangane da yi tuni da ranar da suka yi amannan an bayar da Isa Almasihu domin a giciyeshi.

Akalla mutane 52 ne yanzu haka aka tattance sun rasa rayukan su, sama da 160 ne aka garzaya da su asibiti inda ake ci gaba da kawo wasu yanzu haka .

Lamarin ya wakana daf da gidan Firaministan kasar .

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.