Isa ga babban shafi
Sri Lanka

Ambaliyar ruwa ta kashe mutane 113 a Sri Lanka

Jamian tsaro bisa jagorancin soja a kasar Sri Lanka na ci gaba da ayyukan ceto sakamakon mahaukaciyar ambaliyar ruwan sama da ya zuwa Asabar ta yi sanadiyar mutuwar mutane 113.

Irin barna da ambaliyar ruwa ta yi a Sri Lanka
Irin barna da ambaliyar ruwa ta yi a Sri Lanka REUTERS/Dinuka Liyanawatte
Talla

Tun Juma’a ake ta shatata ruwan samada zaizayewar kasa wadda cikin shekaru 14 ba’a taba ganin irinta ba a kudanci da yammacin kasar.

Kakakin Gwamnatin kasar Rajitha Senaratne ya bayyana cewa akwai samada mutane 100 da suka bace.

Yayi bayanin cewa yawancin hasarar rayukan saboda zabtarewar kasa ne.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.