Isa ga babban shafi
MDD

Majalisar Dinkin Duniya na binciken zargin cin zarafin dan Adam a Sri Lanka

Manyan jami’an Majalisar Dinkin Duniya, sun isa birnin Colombo na kasar Sri Lanka a yau lahadi domin soma gudanar da bincike dangane da zargin aikata laifufukan yaki da na cin zarafin bil’adama a lokacin da kasar ke fama da yakin basasa. A cikin wannan tawagar dai har da Navi Pillay shugabar hukumar kare hakkokin bil’adama ta Majalisar ta Dinkin Duniya, da a kwanakin baya hukumomin kasar ta Sri Lanka suka zarga da wuce gona da iri a cikin ayyukanta, kuma rahotanni sun ce za ta samu damar ganawa da manyan jami’an kasar ciki har da shugaba Mahinda Raja-pakse. 

Shugaban kasar Sri Lanka Mahinda  Rajapakse
Shugaban kasar Sri Lanka Mahinda Rajapakse Reuters/Andrew Caballero-Reynolds
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.