Tsohon Shugaban Pakistan Musharraf Zai Tafi Gida Don Kare Zargin Kashe Benazir Bhutto
Tsohon shugaban mulkin soja na Pakistan Pervez Musharraf ya ce zai koma kasar sa domin ya fuskanci tuhumar da ake yi masa na kisan tsohuwar Firaministan kasar ta sa Uwargida Benazir Bhutto.
Wallafawa ranar:
Ranar Alhamis data gabata ne wata Kotu a Pakistan ta zargi Pervez Musharraf dake gudun hijira da hannu wajen kisan tsohuwar Firaministan, amma kuma aka sallami wasu mutane biyar da aka zarga da hannu game da kisan da aka yi a shekara ta 2007.
Wata sanarwa da Pervez Musharraf ya baiwa manema labarai yau Lahadi na cewa sam hukuncin kotun dake zargin s, ya sani cewa bashi da laifi.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu