Pakistan
Mutane 123 Suka Mutu a Gobarar Tanka na Man Fetur a Pakistan
A kasar Pakistan mutane 123 ya zuwa dazun nan suka mutu a wani mummunar gobara data tashi bayan fashewar wani tankin man fetur yau Lahadi.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahotanni na nuna akwai wasu Karin mutane samada 100 suka jikkata.
Wani babban jami' i a karamar Hukumar yankin da abinda ya faru, Rana Mohammed Saleem Afzal ya gaskata cewa an sami mummunar asarar rayuka ne saboda yadda mutane suka tafi domin kwasan garabasar man fetur daga tankin da ya fadi.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu