Isa ga babban shafi
Yemen

Ana ci gaba da yaki a Masar duk da yarjejeniyar tsagaita wuta

A kasar Yemen ana ci gaba da barin wuta duk da cewa akwai yarjejeniyar tsagaita wuta da aka amince  na kwanaki uku.

Shugaban kasar Yemen mai gudun hijira  Abdrabuh Mansur Hadi.
Shugaban kasar Yemen mai gudun hijira Abdrabuh Mansur Hadi. AFP
Talla

‘Yan tawayen kasar na fafatawa ne da Dakarun hadin guiwa na karo-karo daga kasashen waje karkashin jagorancin kasar Saudiyya dake goyon bayan Gwamnatin Yemen ta Shugaba Mansour Hadi.

Tun daren Laraba aka shata yarjejeniyar Tsagaita wuta ta fara aiki saboda a sami shiga yankunan da ake yaki da kayayyakin abinci da na masarufi saboda mabukata.

Dubban mutane suka rasa rayukansu wasu miliyoyi kuma na chan babu matsuguni saboda wannan yaki.

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.