Isa ga babban shafi
Amurka

Trump ya tona asirin Bill Clinton don ya kare kan shi

Donald Trump na Republican da kuma Hillary Clinton ta Democrat sun tafka zazzafar muhawara karo na biyu, a tsakaninsu da ke shirin karawa a zaben watan Nuwamba a Amurka. Wakilin RFI Hausa a Amurka Yakubu Lukman ya aiko da rahoto daga Florida.

Dan takarar Republican  Donald Trump da abokiyar hamayyar shi ta Democrat Hillary Clinton a Muhawarar da suka tafka a Jami'ar Washington da ke St. Louis, Missouri
Dan takarar Republican Donald Trump da abokiyar hamayyar shi ta Democrat Hillary Clinton a Muhawarar da suka tafka a Jami'ar Washington da ke St. Louis, Missouri REUTERS
Talla

01:52

Trump da Hillary sun yi zazzafar Muhawara karo na biyu

RFI

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.