Syria
Taron sasanta rikicin Syria bai yi armashi ba
An tashi taron sasanta rikicin Syria da ya kunshi wakilan kasashe 21 ba tare da kulla wata yarjejeniya ba saboda bambamcin da ke tsakanin kasashen Amurka da Rasha kan rikicin.
Wallafawa ranar:
Talla
Sakataren harkokin wajen Amurka John Kerry ya ce, takwarnsa na Rasha, Sergie Lavrov ya ki alkawarin hana jiragen yakin Syria shawagi da kuma kai hari Aleppo, abin da ke nuna shakku kan cimma nasarar taron.
Rasha bata ce komai dangane da taron ba, amma Kerry ya bayyana fatar sake wata tattaunawa yau juma’a.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu