Isa ga babban shafi
BAN KI MOON-MDD

Ban yayi kira zuwa kasashen Duniya

Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki Moon ya bukaci shugabanin kasashen duniya da suyi abinda ya dace wajen kawo karshen rikicin Syria dake ci gaba da hallaka jama’a.

Ban Ki Moon a zauren Majalisar Dinkin Duniya a New York
Ban Ki Moon a zauren Majalisar Dinkin Duniya a New York Reuters
Talla

Yayin da yake gabatar da jawabin sa na karshe a matsayin Sakataren, Ban ya kuma bukaci shugabanin su aiwatar da yarjejeniyar kare muhalli da aka kulla a birnin Paris.

Sakataren ya sheidawa shugabanin cewar, bukatar sa ita ce ganin sun kare dimokiradiyya wajen yiwa jama’a aiki, da kuma kaucewa satar kudaden talakawa da daure yan adawa.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.