Isa ga babban shafi
MDD

An yi bikin ranar yawan al’umma a duniya

Yau Litinin 11 ga watan Yuli ce  ranar kula da yawan al'umma a duniya a bana, inda majalisar dinkin duniya ta kebe ranar ta musamman don duba al'amuran da suka shafi al'ummar duniya. Muhammad Ibrahim Bauchi, ya aiko da Rahoto akan wannan rana da duniya kan yi bikin zagayowarta a duk ranar 11 ga watan Yulin kowace shekara.

Mutanen kasar Mali
Mutanen kasar Mali HABIBOU KOUYATE / AFP
Talla

02:58

An yi bikin ranar yawan al’umma a duniya

Muhammad Ibrahim Bauchi

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.