Isa ga babban shafi
Brazil

Tarihin sabon shugaban rikon kwaryar Brazil

An rantsar da Michel Temer a matsayin sabon shugaban rikon kwarya a kasar Brazil bayan da majalisar dattijan kasar ta kada kuri'ar tsige shugabar kasar  Dilma Roussef daga mukaminta bisa zargin cin hanci da rashawa.Shin ko waye sabon shugaban na riko?Ga Ramatu Garba Baba da takaittacen tarihin sa 

Michel Temer Shugaban rikon kwariyar kasar Brazil
Michel Temer Shugaban rikon kwariyar kasar Brazil REUTERS/Ueslei Marcelino
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.