Nepals
Ana Juyayin Shekara Daya Da Girgizan Kasa A Nepals
Kasar Nepal ta yi bukukuwan juyayin cika shekara daya da mummunar girgizan kasa data afkawa kasar wadda ta yi sanadiyyar mutuwar dubban mutane.
Wallafawa ranar:
Talla
Gwamnatin kasar tayi alkawarin hanzarta sake gina wuraren da suka lalace.
Girgizan kasar data afkawa kasar wadda masana suka ce ta kai maki 7.8 a maauninta, ta yi sanadiyyar mutuwar mutane akalla dubu 9.
Gine-gine masu tarin yawa ne suka rushe yayin wannan girgizan kasa a bara.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu