Isa ga babban shafi
Nepal

Nepal Ba Ta Zaton Akwai Sauran Masu Nunfashi Da Zaa Gani

Hukumomi a kasar Nepal sun ce sun fidda tsammanin samun Karin wani mutun da sauran numfashi sakamakon girgizan kasa da aka samu mako daya gabata.Alkaluman mamata da aka bayar ya zuwa yau Asabar sun kai 6,621.Mai Magana da yawun maaikatar harkokin cikin gidan kasar Laxmi Prasad Dhakal ya fadawa kamfanin Dillancin labaran Faransa AFP cewa ana ci gaba da baje turbayar gine-gine da suka rushe amma ba don samun masu rai ba. 

Masu aiki ceto na zaro mutane daga rusassun gine-gine
Masu aiki ceto na zaro mutane daga rusassun gine-gine Reuters/路透社
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.