Isa ga babban shafi
Amurka

South Carolina na Amurka na zaben fidda da gwani

A yau Asabar al-ummar Jihar South Carolina ta Kasar Amurka ke zaben dan takarar fidda da gwanin da zai wakilci jam’iyar Deomocrat a zaben shugabancin kasar mai zuwa.

Hilary Clinton na samun goyon bayan bakaken fata a South Carolina
Hilary Clinton na samun goyon bayan bakaken fata a South Carolina Reuters/路透社
Talla

Hillary Clinton dai na samun goyon bayan bakaken fata mazauna jihar, lamarin da zai iya ba ta damar doke abokin takararta Bernie Sanders.

To sai dai Sanders ya samu goyon bayan tsohon Sakataren kwadago a lokacin gwamnatin Bil Clinton wato, Robert Reich, lamarin da ke a matsayin babban kalubale ga Hilary Clinton.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.