Isa ga babban shafi
Amurka-Najeriya

Boko Haram: Amurka za ta horar da sojin Najeriya

Kasar Amurka na nazarin aiko da tawagar kwararru domin bai wa sojojin Najeriya horo na musamman wadanda ke fada da mayakan Boko Haram a Arewacin kasar.

Sojojin Najeriya da ke yaki da Boko Haram.
Sojojin Najeriya da ke yaki da Boko Haram. AFP PHOTO/SUNDAY AGHAEZE
Talla

Wani jami’in tsaron Amurka ne ya bayyana haka inda ya ce, Amurka za ta taimaka wa Najeriya bayan shugaba Muhammadu Buhari ya nemi tamakon hukumomin Washington.

Kuma daga cikin bukatun shugaba Buhari ga Amurka sun hada da aikawa da kwararru domin horar da dakarun na Najeriya.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.