Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Taron sauyin yanayi a Paris

Wallafawa ranar:

Shirin Mu Zagaya Duniya ya tattauna kan taron sauyin Yanayi da ake gudanarwa a Paris tsakanin wakilan kasashe 195. Sannan shirin ya leka Najeriya kan rikicin Boko Haram.

Kasashen duniya na son rage gurbataccen iska da manyan masana'antu ke fitarwa da ke haifar da dumamar yanayi
Kasashen duniya na son rage gurbataccen iska da manyan masana'antu ke fitarwa da ke haifar da dumamar yanayi Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.