Isa ga babban shafi
Faransa

Ana dab da kawo karshe taro kan sauyi yanayi a Paris

Wakilan kasashen duniya kusan 200 na fatar cimma yarjejeniya a yau Juma’a kan rage gurbataccen iska da ke gurbata muhalli sakamakon ayyukan masana’antun .

Yanayin samaniyar Turai
Yanayin samaniyar Turai
Talla

Manyan kasashe a Duniya kamardai yadda rahotani suka tabbatar na daga cikin ma su haifar da matsalolin dumamar yanayi.
An shafe kusan mako biyu ana tattaunawa kan yarjejeniyar a taron sauyin yanayi da a ke gudanarwa a Paris.
Kulla yarjejeniyar dai mataki ne na ceto rayyukan bil’adama daga aukuwar bala’oi kamar guguwa da ambaliya da girgizar kasa.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.