Isa ga babban shafi
Argentina

An rantsar da Sabon Shugaba Mauricio Macri a Argentina

A yau alhamis aka rantsar da Mauricio Macri a matsayin sabon shugaban kasar Argentina bayan lashe zaben kasar da aka gudanar a watan Nuwamba.A wani jawabi da ke tattare da bacin rai na Shugabar kasar da ke barin gado Cristina Kirchner ta umarci al’ummar kasar da su gudanar da zanga-zanga muddin sabuwar gwamnatin kasar ta gaza wajen biya masu bukatunsu na ‘yan kasa.

Sabon Shugaban kasar Argentina Mauricio Macri
Sabon Shugaban kasar Argentina Mauricio Macri REUTERS/Enrique Marcarian
Talla

Kirchner dai ta bijirewa halartar bikin rantsar da Macri kuma wannan Zabe shi ya baiwa Jam’iyyar Conservative damar kawo karshen mulkin kasar da Krichner da Marigayi Nestor wato mijinta suka kwashe tsawon shekaru 12 suna yi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.