Isa ga babban shafi
Mexico

Tsawa ta kashe wasu 'yan gida daya su 7 a kasar Mexico

Tsawa ta hallaka wasu ‘yan gida daya su 7, da suka hada da yara kanan 4, yayinda wani yaron da mace mai shekaru 26 suka sami raunuka, a wani kauyen kasar Mexico.

Shugaban kasar Mexico Enrique Peña Nieto
Shugaban kasar Mexico Enrique Peña Nieto Reuters
Talla

Jami’an gwamnatin kasar sunce lamarin ya faru ne lokacin ake ruwan sama mai karfi, kuma mutane ke aiki a wata gonar dake garin Mesa Cuata na tsunukan Sierra Gorda, a jihar Guanajuato dake tsakiyar kasar.
Wani jami’in gwamnatin jihar ya shaida wa kamganin dillacin labarun kasar Faransa na AFP cewa yaran da suka mutun sun hada ma masu shekaru 3, 5, 9, da kuma mai shekaru 14.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.