Brazil
‘Yan adawa za su kaddamar da zangar-zanga a Brazil
A yau Lahadi ana sa ran masu adawa da gwamnatin Brazil za su gudanar da wata zanga-zanga dan ci gaba da nuna bacin ransu da matsalar cin hanci da ta dabaibaye wasu jami’an gwamnatin shugaba Dilma Rousseff musamman game da abin da ya shafi kamfanin Mai Petrobras.
Wallafawa ranar:
Talla
Masu shirya zangar zangar sun ce wanann karon zasu hada da Karin wutar lantarki da farashin iskar gas da kuma rage albashin ma’aikata.
Fabio Ostermann, daya daga cikin shugabanin yan adawar, yace bukatar su shi ne Rousseff ta sauka daga shugabancin kasar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu