Isra'ila-Falesdinu
Isra'ila zata karfafa matakan tsaro kan Falesdinawa
Harin da aka kaiwa wasu Yahudawa biyu a Birnin Kudus ya dada tada hankalin jama’a a Gabas ta Tsakiya a dai dai lokacin da ake bukin tunawa da cika shekaru 10 da rasuwar Yaseer Arafat.
Wallafawa ranar:
Talla
An fara tashin hankalin ne daga Gabar Yamma da Kogin Jordan inda wani ba Falasdine ya dabawa wani soja wuka ya kuma mutu. Kafin wani ba Falasdine ya kashe wata mata da kuma raunana wasu guda biyu.
Fira minister Benjamin Netanyahu ya sha alwashin daukar matakin da ya dace.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu