Isa ga babban shafi
Isra'ila-Falesdinawa

Peres ya zargi Netanyahu akan Falasdinawa

Shugaban Kasar Isra'ila Shimon Peres ya zargi Firaministan kasar, Benjamin Netanyahu da hana amincewa da yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin Isra'ila da shugaban Falasdinawa Mahmud Abbas a shekara 2011. Shugaba Peres yace shi da shugaba Abbas sun shirya daftarin a tattaunawar da suka yi tare a asirce a kasar Jordan amma sai gwamnatin Netanyahu taki amince wa da matakin.

Shugaban Yahudawa Shimon Peres
Shugaban Yahudawa Shimon Peres REUTERS/Peter Dejong/Pool
Talla

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.