Isa ga babban shafi
Amurka-Gabar ta tsakiya

Amnesty ta zargi Amurka da aikata laifukan yaki

Kungiyar Kare Hakkin Bil Adama ta Amnesty International, tace harin da Amurka take kaiwa da jiragen dake sarrafa kansu a kasashen Pakistan da Yemen sun saba ka’ida kuma ana iya tuhumar kasar da laifufukan yaki.Kungiyar tace, ta gudanar da bincike kan wasu hare hare guda 9 da Amurka ta kai Arewacin Waziristan, wanda ya tabbatar mata cewar mutanen da aka kaiwa harin basa dauke da makamai.Wani bincike da Majalisar Dinkin Duniya ta gudanar a Pakistan, yace Amurka ta kashe fararen hula sama da 400 a irin wadanan hare hare. 

Alamar kungiyar Amnesty
Alamar kungiyar Amnesty DR
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.