Isa ga babban shafi
Faransa-Mali

An gano gawar wani Bafaranshe da aka sace a Mali

Wani mai bincike yace sun gano gawar daya daga cikin Yan kasar Faransa da Kungiyar Al Qaeda ta yi garkuwa da su a Mali. Jami’in yace ana ci gaba da bincike don tabbatar da cewar gawar ta Phillipe Verdon ce, wanda shugaba Francois Hollande shi ma ya bayyana cewar suna kyautata zaton an hallaka shi.

Bafaranshe  Philippe Verdon da aka sace.
Bafaranshe Philippe Verdon da aka sace. AFP PHOTO/YOUSSOUF IBRAHIM
Talla

Kungiyar Al Qaeda yanzu haka na rike da ‘Yan kasashen Turai takwas a Arewacin Afrika, kuma 5 daga cikin su ‘Yan Faransa ne.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.