Columbiya
Jami'an Tsaron Colombiya sun bankado makaman 'yan Tawaye
Jami’an tsaron kasar Colombiya sun kama kamanin ton uku na kayyakin fashe fashe da makamai na ‘yan tawayen kungiyar FARC mai ra’ayin makisanci.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Jami’an tsaron gwamnati sun gano kayyaki cikin wani sansanin da ‘yan tawaye suka tsere daga ciki dake yakin Kudancin kasar.
Wannan yazo kwanaki 10 bayan ‘yan tawayen kasar ta Colombiya, sun tayar da bam kusa da wani ofishin ‘yan sanda, wanda ya yi sanadiyar hallaka mutane 11.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu