Isa ga babban shafi

An kashe sama da mutane 400 a Sudan ta Kudu cikin watannin uku- MDD

Sama da mutane 400 ne aka kashe a Sudan ta Kudu a tsakanin watan Janairu zuwa Maris na wannan shekara, inda rikicin kabilanci ya kasance ya kasance kan gaba a tashe-tashen hankula da suka addabi kasar mai fama da rikici, kamar yadda wani rahotan Majalisar Dinkin Duniya ya nuna.

Sama da mutane 400 ne aka kashe a Sudan ta Kudu a tsakanin watan Janairu zuwa Maris na wannan shekara, inda rikicin kabilanci ya kasance ya kasance kan gaba a tashe-tashen hankula da suka addabi kasar mai fama da rikici, kamar yadda wani rahotan Majalisar Dinkin Duniya ya nuna. © SUMY SADURNI/AFP
Talla

Rikici ya barke ne a Sudan ta Kudu a jajibirin Kirsimeti na shekarar da ta gabata, lokacin da wasu mutane dauke da makamai daga jihar Jonglei, yankin gabashi da ke fama da ‘yan bindiga, suka kai hari a wasu al’umomin yankin Greater Pibor da ke kusa da hukumomin, inda daga bisani rikicin ya yadu zuwa wasu sassan kasar.

Rikicin kabilanci da ake alakantawa da wasu kungiyoyin sa kai dake kare muradun al'ummar da/ko musu ikirarin kare fararen hula shi ne tushen tashin hankalin da ke shafar fararen hula", in ji tawagar Majalisar Dinkin Duniya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.