Isa ga babban shafi

Amurka ta yaba da janyewar dakarun Eritrea daga arewacin Habasha

Amurka ta yaba wa matakin ficewar dakarun Eritrea daga arewacin Habasha, wadanda zaman su ke ci gaban da alamta yadda zaman lafiyar da aka samu a yankin ka iya samun rauni. 

Sakataren harkokin wajen Amurka, Antony Blinken.
Sakataren harkokin wajen Amurka, Antony Blinken. © BERND LAUTER / AFP
Talla

Sakataren harkokin wajen Amurka Antoni Blinken ne ya bayyana haka a yayin tattaunawa ta wayar tarho da Prime ministan Itofiya Abiy Ahmed game da ci gaban da ake samu kan zaman lafiyar yankin Tigray da kuma karfafa alaka tsakanin Amurka da Habashan. 

A cewar Blinken, matakin ficewar sojojin abu ne mai kyau wanda zai kara karfafa bangarorin da suka sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiyar gwiwa. 

Amurka da Tarayyar Turai, sun zafaffa matsin lamba a kann Eritrea a gaame da janye sojojinta daga yankin Tigray, kumam sakatren tsaron Amurka Antonhy Blinken ya tattauna batun janyewar tasu a ganawar da suka yi ta wayar tarho da Firaministan Habasha Abiy Ahmed. 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.