Isa ga babban shafi
Najeriya-Zabe

Atiku ya zabi Peter Obi a matsayin mataimakinsa

Dan takarar babbar jam’iyyar adawa a zaben shugabancin kasar da za a yi a Najeriya Atiku Abubakar, ya zabi tsohon gwamnan jihar Anambra Peter Obi a matsayin mataimakinsa.

Atiku Abubakar
Atiku Abubakar AFP / PIUS UTOMI EKPEI
Talla

A jiya juma’a ne Atiku, tsohon mataimakin shugaban kasar daga 1999 zuwa 2007, ya zabi Peter Obi daga yanki Kudu maso gabashin Najeriya domin rike wannan matsayi.

Atkuku mai shekaru 71 a duniya, shi na shirin fafatawa da shugaban kasar mai ci Muhammadu Buhari wanda shekaru 75 a zaben da za a yi cikin shekara mai zuwa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.