Mali
Wasu yan bindiga sun kashe mayakan Gatia a Mali
A arewacin Mali wasu yan bindiga sun kashe mayakan kungiyar Gatia, kungiyar dake aiki kafada da kafada da rundunar kasar Mali wajen tabbatar da tsaro a yankin.
Wallafawa ranar:
Talla
Kungiyar Gatia dake karkashin ikon Abzinawa na daga kungiyoyin da suka rataba hannu a yarjejeniyar zaman lafiya da hukumomin Mali a shekara ta 2015, a daya wajen rahotanni daga arewacin Mali na nuni cewa wata kungiyar yan jihadi ta salamo wani tsohon soji da wani dan farrar fula da take garkuwa da su tun a watan yulin shekarar da ta shude.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu