Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Gudunmuwar Najeriya don samar da ci gaba a Liberia

Wallafawa ranar:

Yanzu haka hukumar zaben Liberia na kan gudanar da bincike kan zargin magudi da daya daga cikin ‘yan takarar zaben da aka yi a kasar ya gabatar, binciken da kotun kolin kasar ta amince a yi.Najeriya na daya daga cikin kasashen da suka bayar da gudummawa wajen samar da zaman lafiya a Liberia bayan share tsawon shekaru na yakin basasa da kuma taimaka wa kasar domin shirya zabubukan da suka gabata.Abdurrahman Gambo Ahmad wanda yanzu haka ke birnin Monrovia, ya tattauna da Jakadan Najeriya a kasar Ambasada James Dimka, kuma ga yadda hirar su ta gudana.

Ambassadeur du Nigeria au Liberia, James Dimka a droite et envoye special du rfi-Hausa AbdurRahman Gambo a Monrovia le 08-11-2017
Ambassadeur du Nigeria au Liberia, James Dimka a droite et envoye special du rfi-Hausa AbdurRahman Gambo a Monrovia le 08-11-2017 Photo-rfi-Hausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.